✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Daga taskar tsohon mai hoto9

Shugaban kasa Dokta Nnamdi Azikiwe (a kayan Sarki) tare da Matarsa Flora da kuma Firaminista Sa Abubakar Tafawa balewa tare da sauran Ministoci a ranar samun ‘yanci a ranar 1 ga watan Oktoba 1963Firaminista Sa Abubakar Tafawa balewa (farko a dama) sai Shugaban kasa Nnamdi Azikiwe sai Ministan Kiwon Lafiya Alhaji Waziri Ibrahim a lokacin da suke sauraron jawabin Shugaban kungiyar ’Yan Jaridu a wancan lokaci Alhaji Lateef Jakande a shekarar 1963