✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Daga taskar tsohon mai hoto14

Bashiru Tukur dalibi daga Kwalejin Barewa ta Zariya, daya daga cikin dalibai hudu da ke sahun farko a bangaren ilimi a Najeriya  akan hanyarsu ta zuwa Ingila don yin ziyara a shekarar 1960Misis Yetunde Oloyude, ‘yar Najeriya ta farko da ta lashe gasar sarauniyar kyau a shekarar 1957. Ta fito ne daga yankin Kabba da ke Jihar Kwara a Arewacin Najeriya.  A nan tana kan hanyar tafiya Landan ne don fafatawa a gasar sarauniyar kyau ta duniya a shekarar 1957