✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Daga taskar tsohon mai hoto10

Shugaban Kasa Janar Yakubu Gowon yake musabaha da Gwamnan Jihar Kano Audu Bako yayin da Gwamnan Benuwe da Filato, J.D. Gomwalk yake kallo a shekarar 1973

Honorabul Maitama Sule dan majalisar wakilai a karkashin Jam’iyyar NPC a lokacin da Shugaban Gwamnonin Najeriya Dokta Nnamdi Azikiwe yake rantsar da shi a matsayin Minista a shekarar 1961Firaminista Sa Abubakar Tafawa Balewa tare da Hogan Bassey  dan shahararren dan damben boxing Okon Bassey Asuquoo jim kadan bayan ya samu nasarar doke Cherif Hamia dan kasar Aljeriya a gasar dambe da aka yi a Paris a shekarar 1957