✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Daga taskar tsohon mai hoto 11

Dakarun sojan Najeriya a lokacin da suka yi kwanton bauna don karbe garin Gakem da ke yankin Ogoja daga hannun mayakan Biyafara a ranar 15 ga watan Yunin 1967.  Dakarun a lokacin suna karkashin kulawar Kanar Muhammadu Shuwa.Wadanda suka yi juyin mulkin da ya yi sanadiyyar mutuwar Janar Murtala Ramat Muhammad  a lokacin da aka daure su kuma ake kokarin harbe su a shekarar 1976