✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Yadda Za A Magance Matsalolin Matasan Arewa

Domin sauke shirin latsa nan A makon da ya gabata mun binciko matsalolin matasan Arewa da kuma dalilan da aka bar su a baya. A…

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

A makon da ya gabata mun binciko matsalolin matasan Arewa da kuma dalilan da aka bar su a baya.

A shirinmu na wannan karon mun tattauna da wadansu matasan yankin, wadanda da suka san matsalolinsu da kuma maganin matsalolin.

Matasan sun bayyana ainihin abin da ke hana su ci gaba, sun kuma bayar da shawarwari kan hanyoyin da za a shawo kan matsalolin nasu.