✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

DAGA LARABA: Yadda Yi Wa Kananan Yara Fyade Ya Yadu A Arewacin Najeriya

Dalilan yawaitar dabi’ar lalata da kananan yara maza da mata

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Me ya sa ake yawan samun mutane masu manyan shekaru da ke afka wa kananan yara mata ko maza?

Shin wane dalili ke kawo yawaitar wannan kazamar dabi’a ta lalata da kananan yara?

Shirin Daga Laraba ya dubi yadda wannan matsala ta zama ruwan dare musamman a Arewacin Najeriya.

A yi sauraro lafiya.