✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Yadda Yaudara Ta Zamo Ruwan Dare A Fagen Soyayya

Shi tsakanin maza da mata su wa suka fi yin yaudara a harkar neman aure?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Me ke sa mace ta tara samari da sunan maneman aure, ko kuma saurayi ya tara ’yan mata alhali ya san guda daya zai aura a cikinsu?

Shin ina gizo ke saka? Tsakanin maza da mata su wa suka fi yin yaudara a harkar soyayya?

Shirin Daga Laraba na tafe da bayanai masu ratsa zuciya kan yadda yaudara ta zamo ruwan dare kuma rigar ado a harkar neman aure.