✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Daga Laraba: Yadda ’yan siyasar Kano ke hana jihar ci gaba

Yadda aka faro da inda aka kwana a siyasar Kano, da kuma yadda jiga-jigan siyasar jihar suke kawo mata tarnaki.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Masana sun bayyana yadda ’yan siyasar Kano ke hana Jihar ci gaba, lura da yadda siyasar gaba ta maye gurbin siyasar hamayya da kishin jihar.

Shirin Daga Laraba na wannan karon ya yi waiwaye kan yadda aka faro siyasar Kano, wuraren da aka wuto, da kuma halin da ake ciki a yau.