More Podcasts
ku latsa nan domin sauraren shirin a lokacin da ku ke so
Yawaitar ta’addancin ’yan bindiga a Najeriya ya sa ’yan kasar sauya tunaninsu da yadda suke rayuwa.
Shin sauya tunani da yadda ake rayuwa a Najeriya saboda tsoron ta’adancin ’yan bindiga mafita ce kuwa?
- NAJERIYA A YAU: Sauya Shekar Shekarau: Wa Gari Zai Waya?
- DAGA LARABA: ‘Ina Sayar Da Kwalaba 1,000 Na ‘Kurkura’ a Mako A Zariya’
Shirin Daga Laraba na wannan makon ya dubi yadda kasashen da suka ci gaba ke yakar ta’addanci da yadda ’yan kasashen ke magance matsalolin ta hanyar kin sauya yadda suke tunani da mu’amala.