More Podcasts
Wani magidanci ya saki matarsa saboda rashin gaishe shi.
Ganin cewa gaisuwa muhimmin abu ne kuma alamar mutuntata a zamantakewa, shin rashin yin sa ya kai girman ya zama sanadin rabuwar aure?
A ’yan kwanakin nan, ana ta ce-ce-ku-ce kan wanda ya kamata ya fara gaishe da wani tsakanin ma’aurata, shin miji ne ko mata?
- NAJERIYA A YAU: Yadda masu son fara ƙananan sana’o’i ke wahala wajen yin rajista
- DAGA LARABA: Mun fi son mulkin sojoji —Al’ummar Nijar
A ’yan kwanakin nan, ana ta ce-ce-ku-ce kan wanda ya kamata ya fara gaishe da wani tsakanin ma’aurata, shin miji ne ko mata?
A shirin Daga Laraba na wannan makon, mun duba yadda batun gaisuwa tsakanin ma’aurata yake tayar da kura a wasu gidajen.
Domin sauraren shirin, latsa nan