✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

DAGA LARABA: ‘Yadda Masu Kwacen Waya Suka Kashe Dan Uwana Bayan Sun Illata Ni’

'Na kusa shekara ba na iya sallah sai da maneji, sannan tashin hankalin da na gani yana hana ni barci.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

A shirin Daga Laraba da ya gabata kun ji ta bakin wani karamin yaro mai kwacen waya da ya kashe mutum uku, ya raunata wasu akalla 25 sannan ya karbe wayoyi da dama.

A yau kuma za ku ji yadda wata baiwar Allah ta safe wata 10 tana fama da irin lalurar da ta samu a sakamakon harin da masu kwacen waya suka sumar da ita sannan suka kashe dan uwanta.

%d bloggers like this: