✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

DAGA LARABA: Yadda Masu Aure Suka Zama Mazinata A Najeriya

Me ya sa ma’aurata suka tsunduma a harkar alfashar da a baya an fi dangantawa da marasa aure, marasa kamun kai?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Ana samun karuwar korafe-korafe game da yaduwar zinace-zinace tsakanin ma’aurata a Najeriya.

Shin me ya sa ma’aurata suka tsunduma ka’in-da-na’in a harkar alfashar da a baya an fi dangantawa da marasa aure, marasa kamun kai?

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya tsananta bincike da  tattaunawa da masu ruwa da tsaki kan wannan batu domin gano inda gizo ke saka, da kuma fid-da jaki daga duma.