More Podcasts
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan
Ana samun karuwar korafe-korafe game da yaduwar zinace-zinace tsakanin ma’aurata a Najeriya.
Shin me ya sa ma’aurata suka tsunduma ka’in-da-na’in a harkar alfashar da a baya an fi dangantawa da marasa aure, marasa kamun kai?
- DAGA LARABA: Yadda aka zalunce mu a bainar jama’a, amma kowa ya kau da kai
- NAJERIYA A YAU: Dalilin da ’Yan Najeriya Ke Wasarere Da Gargadin Hukumar DSS
Shirin Daga Laraba na wannan mako ya tsananta bincike da tattaunawa da masu ruwa da tsaki kan wannan batu domin gano inda gizo ke saka, da kuma fid-da jaki daga duma.