✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

DAGA LARABA: Yadda aka zalunce mu a bainar jama’a, amma kowa ya kau da kai

Labarin wadansu da aka zalunta a gaban jama'a amma babu wanda ya kawo musu dauki.

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Taimakon juna na daya daga cikin hallayyar da ake kwatanta mutane masu nagarta da shi, amma a yanzu abin yana neman zama tarihi.

Shin me ya sa taimakon juna ya yi karanci a wannan zamanin?

Saurari labarin wadansu da aka zalunta a gaban jama’a amma ba a kawo musu dauki ba.

Mun kuma tattauna da masana kan yadda aka tsinci kai a halin rayuwar ba ruwan kowa da kowa.