✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Daga Laraba: Wane Ne Ke Yada Labaran Karya?

 Domin sauke shirin latsa nan. Yaya za ki ji idan, ana saura kwana kadan a daura aurenki, angon ya ce ya fasa saboda an…


Domin sauke shirin latsa nan.
Yaya za ki ji idan, ana saura kwana kadan a daura aurenki, angon ya ce ya fasa saboda an turo mishi wani sako da ke nuna wani aibi da bai sani ba game da ke? Kuma me ya sa?

Mai yiwuwa tunani na farko da zai zo zuciyarki shi ne, wane ne ya yada wannan karyar a kanki?

A zamanin nan, labaran karya na yaduwa kamar wutar daji, yana kuma haddasa rudani a rayuwar mutane da dama.