✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

DAGA LARABA: Wa Zai Lashe Zaben Shugaban Najeriya?

Bisa la’akari da yadda yakin neman zabe ke gudana, wane ne cikin ’yan takarar shugaban kasa ke da alamun nasara?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Nan da kwana tara ’yan Najeriya za su zabi sabon shugaban da zai mulke su na tsawon shekaru hudu idan Allah ya yarda.

Bisa la’akari da yadda yakin neman zabe ke gudana, wane ne cikin ’yan takarar shugaban kasa ke da alamun nasara a zaben na mako mai zuwa?

Shirin Daga Laraba ya tattauna da kwamitin yakin neman zaben manyan ’yan takarar da ake sa ran daya daga cikinsu zai zamaz zababben shugaban kasar Najeriya, inda kowannensu ya bayyana yadda yake kallon nasara da kuma kalubalen da ke gabansu. A yi sauraro lafiya.