✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Muhimmancin Al’adar Ciyayya

Muhimmancin al'adar ciyayya, musamman a irin halin da ake ciki yanzu a Najeriya.

More Podcasts

Duk da cewa, a wuni ɗaya ake bikin ta, amma muhimman al’adun Hausawa da ake tattaunawa game da su a Ranar Hausa Ta Duniya suna da tasiri a rayuwar al’umma ta yau da kullum.

Wata dadaɗɗiyar al’ada da aka san al’ummar Hausawa da ita, ita ce al’adar nan ta fito da abinci daga gidajen makwabta, inda ake haɗuwa aci tare musamman ma a ƙullum da daddare.

Shirin Daga Laraba na wananan mako, zai tattauna ne kan muhimmancin wannan al’ada, musamman la’akari da irin halin da ake ciki yanzu a Najeriya.

Domin sauke shirin, latsa nan