More Podcasts
A yadda wasu masu sana’o’in suka ginu, su da aikin albashi sun yi hannun riga.
A shirin daga Laraba na yau mun duba yadda matasan da suka kammala jami’a ke komawa sana’ar girike-girke da kayan maƙulashe.
- DAGA LARABA: Dalilin da ba za mu bari likita na miji ya duba matanmu ba
- NAJERIYA A YAU: ’Yan bindiga sun mayar da Zamfarawa bayi a wurin hakar zinare
Me ya sa matasan suka fara yi wa kansu ƙiyamul-laili?
Ku saurari cikakken shirin ta nan