More Podcasts
Lafiya dai ita ce uwar jiki, babu mai fushi da ita!
Babu mai son ya kwanta rashin lafiya, musamman a wannan yanayi na rayuwa da komai lallabawa ake yi.
- DAGA LARABA: Yadda Wasan Kanawa Da Zagezagi Ya Samo Asali
- NAJERIYA A YAU: Halin Da ’Yan Adawa Ke Ciki A Kano Da Filato
A yayin da jama’a ke kokawa a fannoni da dama, wasu sun ma hakura da batun zuwa asibiti ko shan magani, ko da sun ji alamar rashin lafiya a jikinsu.
Ku kasance da shirin Daga Laraba na wannan mako domin jin wasu dabarun da za su taimaka wajen ganin ba ku kwanta rashin lafiya ba.
Domin sauke shirin, latsa nan