✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Jikoki A Hannun Kakanni: Tausayi Ko Cutarwa?

Kakanni da malaman sun fayyace gaskiyar abin da ya sa ake kai wa iyaye rainon jikoki

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Mutane da dama na tura ’ya’yansu wurin kakanninsu domin ziyara ko su rayu tare da su da sunan taimaka wa kakannin.

Amma anya taimako ne kuwa, idan aka yi la’akari da wahahar rainon dan Adam; Shin kai wa tsoffi raino ba wahalar da su ba ne kuwa?

Shirinmu na yau ya mayar da hankali a kan wannan dabi’a inda muka tattauna da wadansu kakanni da kuma malaman addini domin sanin gaskiyar abin da ya sa ake hakan.

Sun kuma ba da shawara domin inganta zamantakewa.