✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Daga Laraba: Illolin da rashin kaunar juna ke yi wa mata 

Kashi na biyu kan rajin kaunar juna a tsakanin mata da kuma illolin hakan

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

A shirin Daga Larabar da ya gabata, mun yi duba ne a kan Dalilan Da Mata Ba Sa Kaunar Junansu.

A kashi na biyu da za ku saurara a wannan karon kuma, shirin ya mayar da hankali ne kan yadda rashin kaunar juna a tsakanin mata ke hana musu ci gaba a fannoni da dama na rayuwa.

A yi sauraro lafiya.

%d bloggers like this: