✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Dalilin tallata kanmu a ‘Soshiyal Midiya’ don neman miji —’Yan Mata

’Yan mata sun bayyana dalilin da suka dukufa neman miji ta kafofin sada zumunta

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Sabuwar dabi’ar neman miji ta kafofin sada zumunta da ’yan mata ke yi na neman zama ruwan dare.

Bisa al’adar bahaushe dai, namiji ne ke ganin mace ya ce yana so; To amma sai ga shi ’yan mata sun dukufa tallata kansu ga mai so a kafofin sada zumunta.

Shin me ke faruwa ne?

Shirin Daga Laraba ya tattauna da wasu ’yan mata kan abin da ke sa su dora hotunansu a kafofin sada zumunta don neman miji; mun kuma ji ta bakin samari kan yadda suke kallon matan da ke yin hakan.