More Podcasts
Shin me ke sa mata sarrafa surar jikinsu ta yadda suke zama son kowa, son wanda ya samu.
A shirin Daga Laraba na wannan karo, ’yan mata sun fede biri har wutsiya kan dalilan da ke sa su yi wa surarsu ciko, da kuma tasirin da hakan ke musu.
- NAJERIYA A YAU: Yadda Kanawa Ke Gwara Kawunan Su Akan Hotunan Sarakuna
- DAGA LARABA: ‘Wahalar da muka sha a hannun iyayen riko’
Domin jin taƙaddamar da ke tsakaninsu da maza game da mata masu ciko a jikinsu, sai ku saurari shirin, ko ku sauke shi kai-tsaye ta nan.