✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Dalilin Da Mutane Ke Karya

Wadansu da suka yarda suna yin karya sun fadi dalilansu, mun kuma ji ta bakin masana kan dalilin yin karya da kuma hukuncinta

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

A farko babu wanda ke yarda yana dan taba karya lokaci bayan lokaci. Amma idan aka dan matsa da bincike sai a samu jama’a da dama na dan tabawa.

Ko mene ne ya sa mutane ke yin karya? 

Shirin Daga Laraba ya tattauna da wadansu da suka yarda suna yin karya, sun fadi dalilansu, mun kuma ji ta bakin masana kan dalilin yin karya da kuma hukuncinta.