More Podcasts
A wannan yanayi na damina kusan kullum wuni ake yi ana tafka ruwan sama a wasu sassan Najeriya.
Akwai masu sana’o’in da sai sun fita za a samu taro da sisi amma kuma babu hali.
- NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Masu Zuba Jari Suke Gudun Nijeriya
- DAGA LARABA: Ko Tallafin Shinkafar Gwamnati Zai Magance Damuwar Talakan Najeriya?
Shirin Daga Laraba ya tattauna kan dabarun da ya kamata masu sana’o’i su yi amfani da su domin ganin ruwan sama bai dagula musu lissafi ba.
Domin sauke cikakken shirin, latsa nan