✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

DAGA LARABA: Anya Ayyukan ’Yan Bindiga Za Su Zama Tarihi A Najeriya?

Me ya kamata a yi domin a gaggauta kawo karshen ta’addanci kuma wa ya kamata a sa a gaba?

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Me ya kamata a yi domin a gaggauta kawo karshen ta’addanci kuma wa ya kamata a sa a gaba domin samun mafita?

A halin yanzu dai ta’addancin ’yan bindiga ya zamo ruwan dare a Najeriya — kusan babu nau’in da ba a gwada irinsa a kasar nan.

Mazauna yankunan da ’yan ta’adda suka addaba sun yi mana bayanin halin da suke ciki da kuma tunaninsu dangane da yiwuwar kawo karshen ta’addanci.

Mun kuma ji ta bakin masana harkokin tsaro domin sanin nasu hasashen kan karshen ta’addanci a Najeriya.