✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

DAGA LARABA: Alakar ’yan aiki da iyayen gidansu: A ina gizo ke saka?

Shin me ke kawo rashin fahimta tsakanin ’yaj aiki da iyayen gidansu?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Batun alaka tsakanin ’yan aiki da iyayen gidansu ya jima yana daukar hankali a fagen musayar ra’ayi. 

Shin tsakanin ’yan aikin da masu daukarsu, wa ke da alhakin abin da ke faruwa?

Shirin Daga Laraba ya kutsa lungu da sako, ya zakulo ’yan aiki ya kuma ji ta bakin masu daukar aikin.