More Podcasts
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan
Batun alaka tsakanin ’yan aiki da iyayen gidansu ya jima yana daukar hankali a fagen musayar ra’ayi.
Shin tsakanin ’yan aikin da masu daukarsu, wa ke da alhakin abin da ke faruwa?
- NAJERIYA A YAU: Wanne hali matan da mazansu sojoji suka mutu suke ciki?
- DAGA LARABA: Dalilin Da Maza Ke Shakkar Auren Mata ’Yan Boko
Shirin Daga Laraba ya kutsa lungu da sako, ya zakulo ’yan aiki ya kuma ji ta bakin masu daukar aikin.