✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Abin Da Ke Faruwa Da Bankunan Da Suka Haɗe Waje Guda

A halin yanzu wasu har sun fara hadewa da wasu bankunan

More Podcasts

A Najeriya babban bankin kasa CBN ya bayar da wa’adi ga bankunan domin tara adadin wasu kudade a matsayin jarinsu ko kuma su hade guri daya da domin haɗa k6arfi.

A halin yanzu wasu har sun fara hadewa da wasu bankunan, duk da yake ba sabon abu ba ne hadewar bankuna waje guda a Najeriya.

To amma me ke faruwa indan bankunan suka hade? shin lamarin na shafar kwastomomi?

Shirin Daga Laraba na wannan mako zai yi bayani kan abin da ke faruwa a duk lokacin da bankuna suka yi maja a waje da juna.

Domin sauraren cikakken shirin, latsa nan