✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

DAGA LARABA: Yadda Za A Magance Matsalar Tsaro A Arewacin Najeriya —Masana

Bayanin kwararrru kan yadda za a shawo kan matsalar tsaro a yankin Arewa maso Yammacin Najeriya

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Rashin tsaron da ya addabi yankin Arewa maso Yammacin Najeriya na nema ya gagari kundila. 

Mene ne ake yi ba daidai ba, wa ya kamata ya amsa tambayoyin da jama’a ke yi kan yadda za a warware matsalolin tsaron?

Masana sun yi wa Shirin Daga Laraba na wannan makon bayani kan hanyoyin da suka dace a bi domin warware matsalar da ta ki ci, ta ki cinyewa.