✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Da za ki je Indiya da sai sun bauta miki

Wani magidanci ne matarsa ta yi musu girki, suna zaune suna ci, suna hirar ta miji da matarsa cikin soyayya. Sai mai gidan ya ce:…

Wani magidanci ne matarsa ta yi musu girki, suna zaune suna ci, suna hirar ta miji da matarsa cikin soyayya. Sai mai gidan ya ce: “Gimbiya.” Sai matar ta ce “Na’am Sanyin raina.” Ya ce: “Na rantse da za ki je Indiya sai sun bauta miki.”
Sai matar ta ce: “Himm, maigida ke nan saboda kyauna ne? Sai ya ce, “A’a, kawai kin yi kama da saniya ce!” Daga  07086866165