✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Cutar mantuwa

Wani marar lafiya ne ya je asibiti ganin likita, sai ya ce masa: “Likita, ina fama da cutar mantuwa, komai aka fada mini sai in…

Wani marar lafiya ne ya je asibiti ganin likita, sai ya ce masa: “Likita, ina fama da cutar mantuwa, komai aka fada mini sai in mance.” Likita ya ce masa tun yaushe yake fama da cutar, sai ya ce: “Wace cutar kuma?” (Ma’ana, har ma ya mance da abin da ya fada wa likita).
Daga Haiman Khan Raees Kaduna, 08185819176