Rahotannin da ke fitowa sun nuna da wuya a bar Kenya ta halarci gasar Olamfik da za ta gudana a Brazil a wannan shekara. Dalilin rashin halartar qasar kuwa shi ne yadda aka samu ’yan tserenta su kimanin 40 da laifin yin mu’amala da qwayoyi a wasanni daban-daban da suka halarta daga shekarar 2011 zuwa yanzu.
Coge: Da wuya a bar Kenya ta halarci gasar Olamfik
Rahotannin da ke fitowa sun nuna da wuya a bar Kenya ta halarci gasar Olamfik da za ta gudana a Brazil a wannan shekara. Dalilin…