Cin kashin da ake yi wa al’ummar Arewacin Najeriya, da ke zuwa neman abin zaman gari a Kudancin qasarmu Najeriya ya yi yawa. Domin na baya-bayan nan shi ne kamen da gwamnatin Jihar Legas ta yi wa ‘yan Arewa har 306, akan rikicin da ya tashi a kasuwar Mile 12 da ke jihar.
Cin kashin da ake yi ’yan Arewa ya yi yawa
Cin kashin da ake yi wa al’ummar Arewacin Najeriya, da ke zuwa neman abin zaman gari a Kudancin qasarmu Najeriya ya yi yawa. Domin na…