✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Charler boy ya aurar da diya

Charles Oputa wanda aka fi sani da Charley ya aurar da diyarsa mai suna Adaeze Oputa ga mijinta Mista Metu Anu a Jihar Imo. Kamfanin…

Charles Oputa wanda aka fi sani da Charley ya aurar da diyarsa mai suna Adaeze Oputa ga mijinta Mista Metu Anu a Jihar Imo.

Kamfanin dillancin labaran Najeriya (NAN) ya ruwaito cewa an shagalin auren ne a gidan Charley Boy da ke Gwarimpa a cikin Abuja.

Daga baya kuma aka sha shagali a cibiyar shagulgula na Evelyn.

Bikin ya samu halartar manyan mutane irinsu tsohuwar minsitar Ilimi Oby Ezekwesili da ‘yan fim irin su Francis Duru and Nkem Owoh da dao sauransu.