Hukumar Kula da kwallon kafa ta Najeriya (NFF) ta nanata cewa ba ta da sha’awa ko niyyar sake dawo da tsofaffin koci-kocin kungiyar kwallon kafa…