Mista Dan Manjang shi ne Kwamishinan Watsa Labarai na Jihar Filato, ya yi bayanai kan kusancin Gwamnan Jihar Simon Lalong, ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari…