Mutum biliyan 1.3 masu shekaru 30 zuwa 70 na da hawan jini, wadda ke iya sa shanyewar barin jiki da mutuwa farat-daya