Sai dai jami'an ofishin sun ci karfinsu a wani artabu na tsawon mintuna 30, inda a aka kona motocin ’yan sanda a yayin musayar wuta.