Bai halatta miji ya karbi wani abu daga cikin Sadakin matarsa ba sai dai idan ta ba shi don ra’ayin kanta.