✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Buzu a Kano

Wani Buzu ne ya zo Kano sai ya ga yara suna sayen Suwit-kamfo, ya ba da Naira 5 aka ba shi. Yana karba sai ta…

Wani Buzu ne ya zo Kano sai ya ga yara suna sayen Suwit-kamfo, ya ba da Naira 5 aka ba shi. Yana karba sai ta fadi kasa sai ta dauki datti, ya dauka ya je ya kunna famfo zai wanke ta sai ta narke. Sai ya ce: “Yee, Kano har babu ake sayarwa.”

Daga Muhammad