Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na ganawar sirri da Sufeta Janar na ‘yan sandan Najeriya Ibrahim Idris a fadar shugaban kasa a Abuja.
Rahotanni na bayyana cewa, ganawar nada alaka batun ritayar shugaban ‘yan sandan daga mukaminsa. Ko a ranar 4 ga Janairu 2019 an yi irin wannan ganawar.
Cikakken rahoton na nan tafe.