✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Buba da Ilu

Buba da Ilu Hadejawa ne abokan juna, sai dai Buba ya mallaki godiya. Kullum kwanan duniya in suka hadu sai Ilu ya tambayi Buba: “Ina…

Buba da Ilu Hadejawa ne abokan juna, sai dai Buba ya mallaki godiya. Kullum kwanan duniya in suka hadu sai Ilu ya tambayi Buba: “Ina godiya?” Shi kuma Buba kullum sai ya ce: “Godiya lafiya lau.” Rannan suka hadu, sai Ilu ya tambayi Buba: “Ina godiya?” Buba ya ce: “Yau dai godiya ta yi abin da kake so.” Sai Ilu ya ce: “Ta mutu?” Buba ya ce: “A’a, ta dai haihu.”

Daga Amiru Isa Bakori, 07068147933