Saboda rashin tabuka abin-a-zo-a-gani a gasar cin kofin duniya da aka yi a Brazil ya sa kasar ta fara tuntubar kocin Chelsea haifaffen Fotugal Jose Mourinho don ya maye gurbin kocinta da ta kora Luiz Felipe Scolari. Sai dai Mourinho ya ce ya zuwa yanzu ba ya sha’awar komawa Brazil don ya zama kocinta sai ya ga abin da ya ture wa buzu nadi a kulob din Chelsea na Ingila kafin ya yanke hukuncin komawa Brazil ko a’a, kamar yadda Jaridar Marca da ake wallafawa a Sifen ta kalato a shekaranjiya Laraba,
Brazil ta fara zawarcin Jose Mourinho
Saboda rashin tabuka abin-a-zo-a-gani a gasar cin kofin duniya da aka yi a Brazil ya sa kasar ta fara tuntubar kocin Chelsea haifaffen Fotugal Jose…