✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Bodejo ya gargadi Fulani su guji zuwa aikin Hajji da goro

Shugaban kungiyar Miyetti Allah Kautal-Hore ta kasa, Alhaji Bello Abdullahi Bodejo ya bukaci dukkan Fulani maniyyata aikin Hajjin bana daga Najeriya su kiyayi rike goro…

Shugaban kungiyar Miyetti Allah Kautal-Hore ta kasa, Alhaji Bello Abdullahi Bodejo ya bukaci dukkan Fulani maniyyata aikin Hajjin bana daga Najeriya su kiyayi rike goro zuwa Saudiyya, domin gudu bata sunan Najeriya kuma su guje wa fadawa cikin wahala.