✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Biri da Zaki

Wani biri ne mara lafiya ya je ya samu zaki ya yi ta zaginsa, yana cewa “Kai wawa ne, matsiyaci wanda bai san abin da…

Wani biri ne mara lafiya ya je ya samu zaki ya yi ta zaginsa, yana cewa “Kai wawa ne, matsiyaci wanda bai san abin da yake yi ba. Idan za ka iya kama ni ka gwada mu gani.”
Ganin zakin bai tamka masa ba, sai ya kara da cewa, “Kai matsoracin banza ne, babban matsiyaci kawai.”
Jin haka, sai zaki ya kada baki ya ce, “Ka dauka ban san kana da cutar Ebola ba ne?  Je can ka mutu abinka.”
Daga: Naseeru Taneemu Annuree (NTA)
Dept of Mass Communication, ABU Zaria
08137284277