A yanzu haka Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya sauka a kasar Amurka, inda ya ke ziyarar aiki. Ku kalli bidiyon yadda Shugaban Amurka Donald Trump ya tarbe shi.
Bidiyon yadda Shugaba Trump ya tarbi Buhari
A yanzu haka Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya sauka a kasar Amurka, inda ya ke ziyarar aiki. Ku kalli bidiyon yadda Shugaban Amurka Donald…