✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Benzema ya ki yarda da tayin Manchester United

dan kwallon gaba a kulob din Real Madrid na Sifen Karim Benzema ya ce ba shi da niyyar barin kulob din don komawa Manchester United…

dan kwallon gaba a kulob din Real Madrid na Sifen Karim Benzema ya ce ba shi da niyyar barin kulob din don komawa Manchester United na Ingila.  Kodayake rahotanni sun bayyana yadda dan kwallon ya yaba wa kulob din United saboda daukar Jose Mourinho a matsayin sabon koci, dan kwallon ya ce ba shi da niyyar canza sheka, hasalima yanzu ya ga ta- zama a Madrid ganin yadda suka samu nasarar lashe kofin zakarun kulob na Turai (Champions League) a bana.