✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Batun tantance shige-da-ficin kudaden kungiyoyin addinai a Najeriya

A kwanan nan ne Cibiyar Bin Kadin Al’amuran Kudi A Najeriya (FRC) ta sanar da cewa daga Janairun badi za ta rika sa ido ga…

A kwanan nan ne Cibiyar Bin Kadin Al’amuran Kudi A Najeriya (FRC) ta sanar da cewa daga Janairun badi za ta rika sa ido ga yadda ake tafiyar da kudaden kungiyoyin addinai da ke kasar nan.