A ranar Larabar da ta gabata ne a Najeriya aka wayi gari da labarin barkewar tarzoma da zanga-zanga a kasashen Masar da Libya saboda nuna rashin amincewa da wani fim da aka shirya a Amurka, wanda aka yi zargin ya yi batanci ga Manzon Allah (SAW).
Batanci ga Manzon Allah: An tsaurara matakan tsaro a arewacin Najeriya
A ranar Larabar da ta gabata ne a Najeriya aka wayi gari da labarin barkewar tarzoma da zanga-zanga a kasashen Masar da Libya saboda nuna…